[LYRICS] Dj Ab – GaniYes Zan Fara Ne Da Acapella

-Musical Legend Hausa Version Of Fela

-Ga Chicks Suna Ta Faman Bina Kamar Jela

-Becouse The Boy Is Fly Balbela

-Yeh My Team Is Full With Big Boys

-Na Fada Sunji Yeh I Garra Big Voice

-The Star And Who Dey Looking Way Up To

-Even Way For Open Up You Don’t

Know What We Up To

[CHORUS]

-Gani Nan, Gani Nan Gani Nan Gani Nan Gani Nan(Kai)

-Gani Nan, Gani Nan Gani Nan Gani Nan Gani Nan (Toh)

-Gani Nan, Gani Nan Gani Nan Gani Nan Gani Nan (Word)

-Gani Nan, Gani Nan Gani Nan Gani Nan Gani Nan

-Kaduna Gani

-Katsina Gani

-Niger Gani

-Jigawa Gani

-Adamawa Gani

-‘Yan Nasarawa Gani

-Naji Ance Kuna Nema Na To Gani
[VERSE ONE]

*I’ve Gat Lines Kamar Tafin Hannu

*In Na Fara Jero Su Sai Kaji Karar Tafin Hannu (Hands

Clapping)

*Dj Abba Every Hit It’s For Fans

*But Reason Why Nike Yawo Da Bouncers It’s For Depence

*Saboda Tsaro, Ba Don Tsoro Ba

*Don Akwai Wadanda A Gida Basu Sami Horo Ba

*Ba’ayi In Bani

*Ban Jira Sai An Bani

*In Aka Bari Na Karbi Mic Din Anbani

*Ana Feeling A.B, Don A.B Baya Feeling

*An Sanni Da Rike Fans Kamar Ceiling

*I Know A Way Off

*Making The Hustle Pay Off

*When You Work,Just Never Take Single Day Off

*Ba Biro Da Ka Suke

*Idanuwan Ma Kar Suke

*Am ma That Lyrical Ninja, You Can Call Me Sir Suke

*Haters Ina Suke

*Nace Ina Suke

*Sun Ganni Sun Kasa Magana Sai In-Ina Suke
[CHORUS]

-Gani Nan, Gani Nan Gani Nan Gani Nan Gani Nan(Kai)

-Gani Nan, Gani Nan Gani Nan Gani Nan Gani Nan (Toh)

-Gani Nan, Gani Nan Gani Nan Gani Nan Gani Nan (Word)

-Gani Nan, Gani Nan Gani Nan Gani Nan Gani Nan

-Abuja Gani

-Maiduguri Gani

-Kano Gani

-Sokoto Gani

-Jos Gani

-Lagos Gani

-Naji Ance Kuna Nema Na To Gani
[VERSE TWO]

*Rappers Na Compliance

*Don Na Karanci Science

*Kai Na Kawo Wuta Like Electrical Appliance

*Chicks Sun Mutu Mun Day Coz Amma Primefus

*The Only Time We Get Here, When Making A Coin Toss

*Iam Charismatic

*Haters Are Dramatic

*Ya Zama Dole In Healer Fans Dina Asmatic

*Simple, Ba Ruwana Da ‘Yan Iska

*Kamar Pimples,Zan Fashe Masu A Fuska

*Coz Even When Am Not Around My Music Circulate

*In Kuka Tsaya Saurarona Zan Iya Saku Late

*Coz Am Sound Immaculate

*Flows Din Is Accurate

*And I Pay With Kind Of Money Only I Gat Can Calculate

*Iam Above You, Rumfa

*In Short Like My Temper

*Wrapper Am On Your Girl Kamar Atampa

*Rubutuna Zai Fito Koda Ban Pressing Biro

*Na Ma Beat Din Kacha-Kacha Kamar Yaro A Dressing Mirror
[CHORUS]

-Gani Nan, Gani Nan Gani Nan Gani Nan Gani Nan(Kai)

-Gani Nan, Gani Nan Gani Nan Gani Nan Gani Nan (Toh)

-Gani Nan, Gani Nan Gani Nan Gani Nan Gani Nan (Word)

-Gani Nan, Gani Nan Gani Nan Gani Nan Gani Nan

-Kwara Gani

-Taraba Gani

-Bauchi Gani

-Kogi Gani

-Yobe Gani

-Gombe Gani

-Naji Ance Kuna Nema Na To Gani
[OUTRO]

-Hahaha

-Ni Naku Ne

-Interligentleman

-Am Here

-Ina Nan

-Ba Inda Zani

-Ok Eh

-Su Baba Ne Eh

Post a Comment

0 Comments