LYRICS: Geeboy X Feezy – Juyo
–INTRO–

It’s ya boy Feezy… Allah bar mana marasu ji!
–VERSE 1 (Feezy)-

This girl that I mention, please give me attention

If you no go talk to me, I go get hypertension
You’re fine baby, my type of lady

I’m always ready, yeaaah!
Your dressing pess-pess

The Way that you’re walking dass-dass

Girl you dey kill me rass-rass

Baby don’t lemme fall (faalll)
Baby karki sakani a layi, this girl wallahi tayi

I’m making ma move oohhh..
–CHORUS (Feezy)-

Sam sam karkiga laifi na, karki gwada ni

Koda ko bakya sona, ki kalleni kodan yane

Nidai karda ki kwalamin, kusa nasan kin taramin

Koda dan kadan ne, yarinyan nan juyo
Oh juyo, juyo, nace juyo

Juyo, oh juyo, juyo, nace juyo

Oohh juyo
–VERSE 2 (Geeboy)-

Me and you har abada in my life

Shiyasa zaki zamto my wife

I need you in my life

Baby girl you be my excitement
Its with you that i want an appointment

Sannan bansan disappointment

Kin fi mun gwal da silver

In nayi qarya ku sa mun silver
I love you girl, I love you girl, Sarauniyata

Baby girl you are so expensive

Kuma ga gaisuwa ta, keche gimbiya ta

I can do anything for you so koma me kika ga nayi–CHORUS (Geeboy & Feezy)-

Sam sam kar kiga laifi na, Karki gwada ni

Koda ko bakiya so na, ki kalle ni ko dan yane

Ni dai karda ki kwala mun, Kusa na san kin tara mun

Koda dan kadan ne, Yarinyan nan juyo
Oh juyo (ki juyo), juyo (ki juyo)

Nache juyo (ki juyo)

juyo (ki juyo), juyo (ki juyo)

Juyo, nache juyo (ki juyo)
–BRIDGE (Geeboy)-

Sai ki juyo, juyo juyo yan mata, Sai ki juyo juyo juyo yan mata

Cuz of you baby girl yanzun sai in rugunme transformer For you baby girl zanyi wanka a chikin magma

No gardama
-(Feezy)-

Sam sam kar kiga laifi na kuma Karki gwada ni

Koda ko bakiya so na, ki kalle ni ko dan yane

Ni dai karda ki kwala mun, Kusa na san kin tara mun

Koda dan kadan ne, Yarinyan nan juyo
–CHORUS (Geeboy & Feezy)-

Sam sam kar kiga laifi na, Karki gwada ni

Koda ko bakiya so na, ki kalle ni ko dan yane

Ni dai karda ki kwala mun, Kusa na san kin tara mun

Koda dan kadan ne, Yarinyan nan juyo
Oh juyo (ki juyo), juyo (ki juyo)

Nache juyo (ki juyo)

juyo (ki juyo), juyo (ki juyo)

Juyo, nache juyo (ki juyo) ohh juyo
-end-

Post a Comment

0 Comments