[Lyrics] Lyrics of Mazaje by Dinxy, Reekwes pee and Ill Track #Arewapublisize

 [Lyrics] Lyrics of Mazaje by Dinxy, Reekwes pee and Ill Track #Arewapublisize

[Lyrics] Lyrics of Mazaje by Dinxy, Reekwes pee and Ill Track #Arewapublisize
Lyrics

*INTRO*
Ehh mana
Hotking
Ill-Track (actonjos)
Reekwes pee (arewa bobo nine)
Ahn we doing it 
For the love, money and fame
We ain't
Doing it for the game shit
Mazaje, we are north.
(CHORUS)
Ku gapara yau ga mazaje 
We ballin hard daga kapada ne
You smoke and high hakan jaraba ne
Beehive and jtown ai mun gagara ne (x2).

(VERSE 1 DINXY)
Mazaje
In anna toh ba'a kiran ragwaye 
Hakika 
duk wanda yachi haramu sai ya amaye 
da hawaye what's ur thinkin when 
you see me 
steady ballin bamu dullin tuntuni na ansa kiran 
rayuwa che fa ta callin 
duk chikekken 
dan bariki bai taba raina hustle 
is upside 
muddin kaji refree ya hura whistle 
i grow up 
in ghetto amma ni ban taba pistol anfi sanin 
makeri da guduma da chisel.(CHORUS)
Ku gapara yau ga mazaje 
We ballin hard daga kapada ne
You smoke and high hakan jaraba ne
Beehive and jtown ai mun gagara ne (x2).

(VERSE 2 REEKWES PEE)
Reekwes nine
Mun iso toh gapara fa babu wani tangarda fa 
mess with this boys ka iya rasa kuruwanka fa 
girmama mu is yakamata fa 
kowa ma 
saiya durkusa kashe maka waya 
if u ain't 
about the shapa shapa arewa 2,4 mune 
jos dukka mune ana maganan su reekwes pee 
meh dasu uche gat to said the truth insun ga dama 
suche we gat pride bamu tsoron su cause i gat 
gee's of my type.

(CHORUS)
Ku gapara yau ga mazaje 
We ballin hard daga kapada ne
You smoke and high hakan jaraba ne
Beehive and jtown ai mun gagara ne (x2).(VERSE 3 ILL-TRACK)
Arewa ta mai doki ba ta aladu bache aii kun sani
ga mazaje aii da zafin mu muke walahi ba bu ragwaye 
the flows so sick mun gagara kai wanne tagwaye 
ka ga larakin mu ke sa mahassada su gan mu su ware!!
mun dake! sun peche! beehive bauchi mun karbe 
kudu da arewa gabas da yamma ko ina mun karbe!
sun daure mun kunche aii dole ne subi layi
ga bala'i ba su bayani actonjos wane sarkin yaki gafara.

(CHORUS)
Ku gapara yau ga mazaje 
We ballin hard daga kapada ne
You smoke and high hakan jaraba ne
Beehive and jtown ai mun gagara ne (x2).


Post a Comment

0 Comments